Ado Gwanja A Girgiza Audio And Video Mp3 Download Girgiza A yanzu haka dai mawaki Ado gwanja na gab da sakin sabuwar wakar sa ta a Girgi...
Ado Gwanja A Girgiza Audio And Video Mp3 Download
Girgiza A yanzu haka dai mawaki Ado gwanja na gab da sakin sabuwar wakar sa ta a Girgiza wacca ake tunanin ko zata iya danne wakar sa ta chass, duk da idan baku manta ba Ado gwanja yasamu babban kalu bale awakar sa ta chass wacca ake tunanin za'a gurfanar dashi a gaban hukuma sabida baitikan da Ado gwanja yayi amfani dasu acikin wakar
Har kawo iyanzu dai babu amo babu labari akan mawaki Ado gwanja yashiga hannu da alamu abin yasha ruwa za'ace tunda haryanzu hukumar bata kara cewa kala akaiba kodan mawakin yanada uwa@ gindin murhu ne shiyasa batun kamun yasha ruwa
Read Also: Latest Kannywood News About Ado Gwanja
Read Also: Latest Ado Gwanja Songs
duk da Ado gwanja mawakin yakar ya doka akan ančë mása karya saki wakar amma tuni yasaki abarshi wanda harkawo yanzu ba'akara jin duriyar Zanchan karar ba kodan sune suke da gwamnati shiyasa karar akai watsi da ita tunda mawaki Ado gwanjan yar gidan gwamna jahar kano babbar uwar gidan sace tana matukar sonshi ko shiyasa bátun kokyan yasha ruwa watakil
Yanzu gawata sabuwa kuma ta a Girgiza
sabuwar wakarsa wacca zai saketa kunji taba kalashanta
No comments