Abin Da Ya Sa Muka Mayar Da Fina-finai A YouTube, Cewar Ali Nuhu Fitaccen tauraron Kannywood, Ali Nuhu, ya ce zamani na taka rawa wajen sa...
Abin Da Ya Sa Muka Mayar Da Fina-finai A YouTube, Cewar Ali Nuhu
Fitaccen tauraron Kannywood, Ali Nuhu, ya ce zamani na taka rawa wajen sauya akalar yadda suke gudanar da fina-finansu.Ali Nuhu ya shaida wa Majiyar Blueink News Hausa ta BBC cewa a yanzu suna fina-finan da ake dorawa a shafin Youtube ne saboda irin sauyin da aka samu a karuwar fina-finan.
A cewarsa yanzu masu kallo sun fi so su rika shiga YouTube da sauran shafuka maimakon kallo a kaset ko faifain CD ba.