Page Nav

HIDE

Grid

GRID_STYLE

Ba Dan Gidan Abacha Na Aura Ba, Cewar Hafsta Idris

  Ba Dan Gidan Abacha Na Aura Ba, Cewar Hafsta Idris Fitacciyyar jarumar finafinan Hausa Hafsat Idris wadda ta yi aure a jiya Asabar ta musa...

 Ba Dan Gidan Abacha Na Aura Ba, Cewar Hafsta Idris

Fitacciyyar jarumar finafinan Hausa Hafsat Idris wadda ta yi aure a jiya Asabar ta musanta cewa jita-jitar da ke yawo cewa dan gidan toshon shugaban kasa Janar Sani Abacha ta aura.

Hafsta Idris

Hafsat ta shaida cewa mijinta da ta aura ba shi da alaka da iyalan Janar Abacha. Don haka labarin ba shi da makama bare tushe.

No comments