Hoton Matashin Daya Aure Jaruma Hafsat Idris Ya Bayyana Tabbas A Wannan Sati An Samu Auren Jarumai Guda 2 Aisha Aliyu Tsamiya Dana Hafsat I...
Hoton Matashin Daya Aure Jaruma Hafsat Idris Ya Bayyana
Tabbas A Wannan Sati An Samu Auren Jarumai Guda 2 Aisha Aliyu Tsamiya Dana Hafsat Idris Inda Duk Aka Boye Amma Suna Da An Riga An Daura Auren Hotunan Mazajen Sun Bayyana Duba Da Yadda Abubuwa Suka,Waka Insa Zamu kawo Muku Hotunan Yanzu
Jarumar Kannywood Hafsat Idris ta auri É—an Janar Abacha a asirce
Matashin ango Mukhtar, ya auri zankadediyar amaryar sa wato Hafsat Idris Barauniya, ranar Asabar aka Daura auren a garin kura dake birnin Kano. Auren ya zama cikin sirri kuma na ba-zata kasancewar ba kowa ya sani ba.
Allah Ya basu zaman lafiya Amin
No comments