Music: Baiwar Allah Official Audio 2022 By Salim Smart Sabuwar Wakar Salim Smart Ft Khairat Abdullahi Sabuwar Waka Ce Wake Aka Saketa Yau Y...
Music: Baiwar Allah Official Audio 2022 By Salim Smart
Sabuwar Wakar Salim Smart Ft Khairat Abdullahi Sabuwar Waka Ce Wake Aka Saketa Yau Yau Dinnan Dama Salim Smart Da Hairat Sun Saba Fitowa A Cikin Wakoki Kala Daya A Yanzu Ga wakar nan Ku Saurara Da Fatan Zakuji Dadinta
No comments