Page Nav

HIDE

Grid

GRID_STYLE

Banza Bakwai ta faɗi wanwar - Martanin Ganduje ga tsaginsu Sanata Shekarau

 Yanzu zamu iya cewa Banza Bakwai ta faɗi wanwar - Martanin Ganduje ga tsaginsu Sanata Shekarau Gwamnan Kano Dr. Abdullahi Umar Ganduje baya...

 Yanzu zamu iya cewa Banza Bakwai ta faɗi wanwar - Martanin Ganduje ga tsaginsu Sanata Shekarau


Gwamnan Kano Dr. Abdullahi Umar Ganduje bayan fitowa daga Kotu a babban birnin Tarayya Abuja yayi kaukausan martani ga bangaren tsohon Gwamna Sanata Malam Shekarau.

A cikin sakon wani bidiyo Gwamnan yace " Yanzu Banza Bakwai sun fadi wanwar....

Banza Bakwai ta faɗi wanwar - Martanin Ganduje ga tsaginsu Sanata Shekarau


👉 Rabiu Tijjani Abubakar

To Get the Latest New Of Ganduje 

CLICK THE LINK BELOW

CLICK HERE 1An Yi Kira Ga Tinubu Da Ya Ɗauki Ganduje A Matsayin Mataimakin Shugaban Ƙasa A Zaɓen 2023 

CLICK HERE 2 2023: 'Yan Arewa Tinubu za su zaba shugaban kasa - Ganduje


No comments