Page Nav

HIDE

Grid

GRID_STYLE

Gidan Badamasi Episode 7 Hauwa Tazo Gidan Falfela,Ana shirin Bawa Taska 1 Million ,An Kawo Wa Alhaji Amaryar Sa

 Gidan Badamasi Episode 7  1.Hauwa Tazo Gidan Falfela 2.Ana shirin Bawa Taska 1 Million 3. An Kawo Wa Alhaji Amaryar Sa Lallai Shirin Gidan ...

 Gidan Badamasi Episode 7 

1.Hauwa Tazo Gidan Falfela

2.Ana shirin Bawa Taska 1 Million 3.

An Kawo Wa Alhaji Amaryar Sa

Lallai Shirin Gidan Bada Masi Na Wannan Satin Yazo Da Zuwa Inda Zaku Ga Yayan Badamasi Sun Fitu Daga Kurkuku Inda Hauwa Taje Gidan Falfela Tare Da Mujinta Ta Tayar Da Kura Sannan Kuma Ana Neman Cin Amanar Taska Saboda An Yi Rubutu Ance Zaa Bashi Million 1

In Da Ya Tayar Da Kayar Baya 




No comments