Page Nav

HIDE

Grid

GRID_STYLE

Honton Angon Aisha Aliyu Tsamiya Ya Bayyana

Hoton Angon Jaruma Aisha Aliyu Tsamiya Ya Bayyana A Safiyar Yau Ne Bayan An Daura Auren Jarumar Ranar Jumaa Bayan Da Baa Bayyana Hoton Angon...

Hoton Angon Jaruma Aisha Aliyu Tsamiya Ya Bayyana


A Safiyar Yau Ne Bayan An Daura Auren Jarumar Ranar Jumaa Bayan Da Baa Bayyana Hoton Angon Ba Amma Da An Bayyana Sunan Ka Kafafen Sada Zumunta Amma Baa Bayyana Hoton Saba Sai Yanzu Aka Wallafa Hoton

An Daura Auren Aisha Tsamiya Duk Da IÆ™irarin Da Ta Yi Cewa Wai Sai Nan Gaba 

DUK da iÆ™irarin da ta yi jiya na cewar ba za a É—aura mata aure a yau ba, sai ga shi an É—aura auren fitacciyar jaruma A’isha Aliyu (Tsamiya).

Mujallar Fim ta ambato Aisha a jiya ta na faÉ—in cewa sai a watan Maris ne za a É—aura auren nata, ba kamar yadda aka nuna a katin gayyata ba.

Sai dai jim kaÉ—an da wallafa labarin da mu ka yi a jiya, wata majiya ta kurkusa da Aishar ta shaida wa mujallar Fim cewa tabbas za a É—aura auren a yau Juma’a, 25 ga Fabrairu, 2022 kamar yadda aka tsara da farko.

Majiyar ta ce Aisha ta yi waccan magana ne kawai don ta basar da mutane.

Lallai kuwa hakan ne ya faru, domin kuwa a safiyar yau aka É—aura auren A’isha Muhammad Ali da angon ta Alhaji Buba Abubakar.

Sai dai akasin yadda aka nuna a katin, an É—aura auren a Masallacin Malam Aminu Ibrahim Daurawa da ke Kano, wato an canza lokaci da wurin É—aurin auren da aka saka a kati.

Allah ya ba su zaman lafiya da zuri’a É—ayyiba!

Daga www.jakadiyararewa.com.ng 

Aisha Aliyu Tsamiya



No comments