Page Nav

HIDE

Grid

GRID_STYLE

Izzar So Episode 79 OrIginal

 Izzar So Episode 79 OrIginal Barkanmu Da Wannan Lokaci Ga Izzar So  Episode 79 Mun Kawo Muku IZZAR SO DAUKAR ZAFI Duk wanda baya kallon Izz...

 Izzar So Episode 79 OrIginal

Barkanmu Da Wannan Lokaci Ga Izzar So

 Episode 79 Mun Kawo Muku

IZZAR SO DAUKAR ZAFI

Duk wanda baya kallon Izzar so ba shakka an bar shi a baya duba da yadda a yanzu izzar so ya dauke hankalin dubbannin masu kallo a fadin duniya...

Ba shakka Izzar so shine jagoran dukkan wasu fina finai masu dogon zango da ake kallo a Afirka domin ya fi ko wanne fim yawan masu kallo a manhajar YouTube.

Yana da kyau ku kalli izzar so na wannan satin domin gani yacce zata kaya tsakanin Umar Hashim da Hajiaya Nafisa. Sai Hajiya Sara Da Diyar Maigirma Matawalle wato Hajara da kuma kirkirarren Aliyu da ake so a kakabawa Maigirma Matawalle a matsayin Dan sa.

Kamar dai yadda kuka sani ne duk mutumin da yace zai rike gaskiya da amana to kuwa yana cikin jarrabawa mai girma domin kuwa makiya, makirai, macuta da kuma azzalumai ne zasu kewaye shi ta kowace kusurwa domin ganin sun cutar da shi iya iyawar su. Zasu yi ta kullo makirci da kinibibi ta kowanne sashe domin ganin cewa sun hana shi cimma kudirin sa. Suna yin hakan ne domin cimma muradan zuciyar su.

Mai gaskiya yana tare da Allãh. Muddin aka yi hakuri to za ga fa'idar sa ta bangariri da dama.

Wannan ne dalilin da yasa Izzar so ya zama zakaran gwajin dafi a kan kowanne fim mai dogon zango da ake nunawa a kafafen yada labarai kamar youtube da sauran su, saboda a nan ne zaka ga yacce Umar Hashim yake ta dauki ba dadi da tawagar su Hajiya Sara Da Hajiya Nafisa da kuma 'yan koren su, ga kuma wasu 'yan tsiraru a can gefe da suke ta yin irin cuwa cuwar su, wai sai sun azurta kansu da haram.

Ko ya zata kasance?

A ci gaba da biybiyar mu a wannan tasha tamu mai albarka...

Izzar So Episode 79 OrIginal

PLAY IZZAR SO EISODE 79 NOW


                         

 

No comments