Jaruman Kannywood Da Suka Yi Soyayya a Sakaninsu Da Ba'a aTaba Yi Ba, Kuma Basu Yi Aure Ba Jaruma Da Dama Sunyi Soyayya Wasu Sun Yi Soy...
Jaruman Kannywood Da Suka Yi Soyayya a Sakaninsu Da Ba'a aTaba Yi Ba, Kuma Basu Yi Aure Ba
Jaruma Da Dama Sunyi Soyayya Wasu Sun Yi Soyayyar Ne Da Niyyar Aure Wasu Kuma Sunyi Ne Domin Yaudara Amma A Ya A Wannan Blog Mai Albarka Zamu Kawo Muku Jerin Jaruman Kannywood Da Sukayi Soyyaya Amma Bata Kaisu Ga Aurw Ba Har Aka Rabu
1.Adam A Zango Tare Da Fati Washa
Adam A Zango Sunyi Soyyayya Matuka Da Fati Washa In Suka Shafe Shekaru Suna Soyayya
2.Adam A Zango Nafeesa Abdullahi
Sai da Adam A Zango yayi soyyaya Da Nafeesa Sannan Yayi Soyyaya Da Fati Washa Ina Shima Soyayyar Su Da Nafeesa Ta Danyi Karko Amma bata Kai su Ga Aure Ba
3.Baballe Hayatu Tare Da Sadiya Gyale
Soyayya Tayi Dadi Ta Wani Dan Tsawon Lokaci
4.Sani Danja Tare Da Maryam Jan Kunne
A Shekarun Baya Anyi Soyayya Matuka a Tsakanin Masoyan Amma Sai Gashi Ya Auri
No comments