Page Nav

HIDE

Grid

GRID_STYLE

Mommen Gombe Ka Koma Sayyada Mommy

Mommen Gombe Ka Koma Sayyada Mommy Ana zaton wuta a makera, Se  a Masaqa.....      Shahararriyar Jaruma me tasowa kuma wadda akafi sani da M...


Mommen Gombe Ka Koma Sayyada Mommy

Ana zaton wuta a makera, Se  a Masaqa.....      Shahararriyar Jaruma me tasowa kuma wadda akafi sani da Maimuna ( Momie Gombe ) A yaune Kungiyar Ambato ta Mallam Hafizu Abdallah Ta karrama Jaruma Momie Gombe, Inda aka Na'da mata Suna ( Sayyayada Maimuna ) wannan ba karamin Nasara bace ga ita Jarumar, Sannan wannan shine karo na farko da aka ta6a samun Jaruma daga Masana'antar ta Kannywood da Na'din SAYYADA, Jarumar tayi matuqar Alfahari da samun wannan karrmawa, kuma ta samu Halartar wasu Daga cikin abokanan sana'arta Mawaka da Jarumawa, acikin mawakan Inda muka hangi Tijjani Gandu da wasu Daga cikin mayan Jarumawan, Mallam Hafizu Abdallah, daya ne daga cikin Masoya Annabi Muhammadu Sallallahu Alaihi Wasallam a Jihar Kano, kuma fitaccen Malami

Mommen Gombe

, Sannan yana da Alaqa sosai da Masana'antar ta Kannywood, Sayyada Maimunatu ( Momie Gombe ) Muna Fatan wannan Daraja da kika samu ze amfani Musulunci da Musulman Duniya baki daya, daga Karshe, Jarumar tayi jawabin Godiya ga Allah dakuma nuna jin dadinta.

                         

 

No comments