Babbar Magana Jaruma Mommen Gombe Tayi Wata Magana Data Tadawa Masoyan Ta Hankali Babban Burina A Rayuwata Shine Allah Ya Nuna Mani Ra...
Babbar Magana Jaruma Mommen Gombe Tayi Wata Magana Data Tadawa Masoyan Ta Hankali
Babban Burina A Rayuwata Shine Allah Ya Nuna Mani Ranar Aurena, Kuma Da Gaske Na Taɓa Yin Aure Amma Ban Taɓa Haihuwa Ba, Cewar Jarumar Finafinan Kannywood, Maimuna Abubukar (Momi Gombe)
DAGA Jamilu Dabawa
