Page Nav

HIDE

Grid

GRID_STYLE

Daga karshe dai shugaban kasar Ukraine ya janye maganar shiga kungiyar NATO a yau

  Daga karshe dai shugaban kasar Ukraine ya janye maganar shiga kungiyar NATO a yau Litinin Bayan zaman sulhu da aka gudanar a yau Litinin...

 

Daga karshe dai shugaban kasar Ukraine ya janye maganar shiga kungiyar NATO a yau Litinin

Bayan zaman sulhu da aka gudanar a yau Litinin tskanin kasar Rasha da Ukraine, shugaban kasar Ukraine Volodymyr Zelensky ya janye maganar shiga kungiyar NATO batun da ya haddasa yaki tskanin kasar sa da Rasha.



No comments