Page Nav

HIDE

Grid

GRID_STYLE

Bakin ciki A Kayi Ummi Shiyasa Aka Cire Ta Daga Shirin Alaqa Saboda Anga Tauraruwar Ta Ta Fara Haskawa Acewa Dan Kallo

  Bakin ciki A Kayi Ummi Shiyasa Aka Cire Ta Daga Shirin Alaqa Saboda Anga Tauraruwar Ta Ta Fara Haskawa Acewar Ummi Alaqa  Game da shiri...

 

Bakin ciki A Kayi Ummi Shiyasa Aka Cire Ta Daga Shirin Alaqa Saboda Anga Tauraruwar Ta Ta Fara Haskawa Acewar Ummi Alaqa 

Game da shiri mai dogo na Alaqa da ya dauki hankali a satinnan bayan ganin an chanja sabuwar jarumar da tauraruwar ta ta fara haskaya a cikin shirin wato Habiba Y Ali wacée aka fi sáni da Ummi Alaqa lamarin da ya bata ran masu kallon shirin Mutane sunyi ta bayyana mabambantan ra'ayoyi kan cire jarumar inda wasu ke ganin cewa saboda Maryam tayi lafiya ne aka cire Ummi aka sa Maryamsaboda Maryam ta fita fada a kamfanin wasu kuwa na ganin ma bakin ciki ne ake yiwa yarinyar saboda anga tauraeuwar ta ta fara haskawa kowa dai na tofa albarkacin bakin sa

Ganin yadda mabinmu ke son sanj dalilin cire
wannan jaruma da kuma maye gurbin ta da Maryam Yahaya mun yi tattaki kafa da kafa mun samu tattaunawa da masjiryin shirin kuma mai bada Umarni wato Sarki Aii Nuhu inda muka zauna ya kuma amsa mana tambavovin da muka vi masa Sai dai sabanin yadda muka sa ran samun cikakken bayani dalilin cirie jarumar jarumi Ali Nuhu ya bamu hakuri ya kuma tabbatar mana da yana da babban dalilin sa na cire jaramar wanda hakan shine mafi AIkhairia gareshi ds ita da kamfanin sa na Fkd gaba daya ya kara da cewa ya bani damar mu tattauna ne domin in fahimci fa yananda dalili da bazai iya fada ba amma yana so a gamsu hakan shine ya fi

AIkhairi cire ta wanda cire jarumi ko sauya shi da wani a cikin shirin sanin kowa ne ba Al'ada ce ta Fkd production ba a tsayyan shekaru sama da goma sha bakwai yana shirya fiha fiuai tunda aka ga hakan an San da kwakwkwaran dalili da baza'a ji a bakin sa ba mun so sanin ko rashin kunya tayi masa ko wani daga cikin manyan jaruman dake shirin duka Sarki

Ali Nuhu ya tabbatar duk ba wannan bane akar she dai ya karkarenda cewa abin da ya faru abu ne da zai iya taba mutuncin ta wanda shi yana da ya bazai so hakan ta faru ga yar wani ba dan hakan yaga cire tan shi ya fi dacewa tun yanzu yana kuma fatan
Alaqa SERIES

Allah yasa taji shayarar sa tayi aure ko ta dan
dakata da shirin filhi din na wani lokaci kafin aga abin da halinzaivi da haka muka karkare tattauanawar tamu ya barmu da mamakin rashin sanin wannan menene hakan da har yasa Sarki daukar wannan mataki Allah yasa hakan shine mafi Alkhairi a daya bangaren kuma an gano sarkin yana murnar irin nasarar da ya samu a shirin na Alaqa inda yayi wani rubutu da ke bayyana irin jajircewar da sula yi taredo ma'aikatan sbirin aka dawo zango na biyu bayán hutun sati hudu kacal

realalinuhu SATI HUDU MAI ABIN MAMAKI

SHIRIN ALAQA

BABU KORAFI

BABU KANANUN MAGANA

Bayan Kammala Zango Na Daya Na Shirin ALAQA An
Tafi Hutun Sati Hudu Wanda A Sati Na Biyar Aka
Cigaba Da Haska Shirin Abinda Ya Bani Mamaki Da Wannan Shiri Na ALAQA Season Two Shine Lokacinda Aka Tafi Hutun Sati Hudu Sune Lokutan Da

Aka Dauka Wajen Shirya Zango Na Biyun Tamba09Ngkeyiwa Kaina Shine wai dagja StHudu Ya lsa A Shirya Film Mai Dogon Zango Kuma Ka Kalla Ka Gamsu Ba Tare Da Wani Kuskure Da Zaka Gani Ckin Shirin Ba?

Kasancewar Masu Shirya Fina-Finai Da Dama ldan Sun Kammala Zango Guda Sukan Tafi Dogon Hutu Wanda Akalla Sukan Kai Wata Biyu Zuwa Uku To Amma A Karon Farko Naga Masu Shirya Film Din
ALAQA Basuyi Wannan Jimawar Ba

ldan Masu Kallo Zasu Tayani Mamaki ldan Baku
Mance Ba A Zango Na Daya Anyi Abubuwa Da DamaWasu An Kammala Su Acikin Zango Na Dayan WasuKuma Sai A Zango Na Biyu Za'a Gamasu, Sannan Sai Wanda Zasu Biyo Bayansu To Mamakin Da Nakeso Masu Kallo Su Tayani Shine A Farkon Zango Na Daya Da Zafinta Ta Fara Wanda Da Akazo Karshen Zango Na Dayanma Da Zafinta Ta
Gama ao non Zango Na Biyunma Ta Fara Da
zafh Wands ttama Muna Tunani Karshenta Zataf
Karshen Zango Na Daya

Tambayar Da Nakeso Nayiwa Masu Sauraro Shine:
Ya Akayi Adan Qarancin Lokacinnan Aka Shirya
Zango Na Biyu Kuma Bisa Ga Dukkan Alamu Zatafi Zango Na Daya Bala'ir Abinda Yasa Nace Zatafi Zango Na Daya Bala'i Shine: Yanzu Haka ldan Kukaje YouTube Channel Din Da Ake
Daura Shirin ALAQA Zakuga Adadin Yawan Masu Kallon Shirin Qaruwa Sukayi Ba Raguwa BaTo Wai Me Ya Janyo Hakan? Samun Kwararrun Ma'aikata Ne? Jimawa Da Sanin Makamar Aikine? Ba Da Muhimmanci Wa Aikine? Abinda Na Lura Dashi Shine: A Duk Lokacinda Ka Bada Mdumoi Wa Alkinka Duk Wahalarshi To Fa
AkaesnkAaA Watarana Zakaga Kana Alkin Cikin
Sauki Ba Tare Da Kasha Wahala Kamar Yanda
Kakesha A Baya Ba ko a kasan wannan dogon rubutu ma dai masu
korafin cire ummi dione suke a tsokaci da nuna rashin jin dadin su sai masu yabawa da jin dadin
shirin ko a kasan wannan dogon rubutu ma dai masu korafin cire ummi dione suke a tsokaci da nuna rashin jin dadin su sai masu yabawa da jin dadin shirin idan masu karatu ba su manta ba, Fatiladan ta kai tsawon shekara hudu da aure kafin ta samu haihuwa, inda ta haifi da namiji, amma kafin a yi suna Allah ya karbi abin sa.
Sai kuma a ranar Talata, 21 ga Mayu, 2019 ATlah ya azurta ta da santaleliyar yarinya, wadda aka rada wa suna A'isha, amma ana kiran ta Humaira. A yanzu haka saura kimanin 6sts dafa d#kwanaki Humaira ta cika shekara uku a duniya. Wani abin mamaki, an haifi Humaira cikin watan Ramadana, ga shi kuma wannan karon ma Fati ta sake haihuwa a watan Ramadana. Allah ya raya, ya kuma albarkaci rayuwar sa, amin. Fati Ladan dai ta na auren fitaccen dan gwagwarmayar nan kuma shugaban Kungiyar Tuntuba ta MaiisahATa (Arewa Vouth Consultative Forum), Alhaji Yerima Shettima.

Tashar Tsakar Gida ta samu lambar girmamawa
daga kungiyar nan da ta saba karrama jasrumai mawaka marubuta da sauran masju fasaha wato Arewa today indana watan da ya gabata shuka
shirya gagarumin taron bada award din sai dai
lokacin bana jin davj han sajna halatta ba inda na wakilta producer Yakubu gwammaja entertainment Va karba min award din Amadadi na da sauran yan Tsakar Gida muna mika
godiya ta musamman ga wannan kungiya karkashin shugabanfa Abbapash mppa kuma godiya ga
Producer Yakubu da fatan Allai yakara dauka ga
Kadan daga yadda taron award din ya gudana


                        

No comments