Page Nav

HIDE

Grid

GRID_STYLE

Rigima Naziru Sarkin Waka Da Nafisa Abdullahi

  Rigima Naziru Sarkin Waka Da Nafisa Abdullahi MARTANI: Ba Almajirai Ne Yaran Da Iyayensu Suka Haifa Suka Kasa Kula Da Su Ba. Idan Kana Nem...

 

Rigima Naziru Sarkin Waka Da Nafisa Abdullahi

MARTANI: Ba Almajirai Ne Yaran Da Iyayensu Suka Haifa Suka Kasa Kula Da Su Ba. Idan Kana Neman 'Yayan Da Iyayensu Suka Kasa Kula Dasu, To Ka Taho Masana'antar Fim. 

- Raddin Naziru Sarkin Waka Ga Nafisa Abdullahi. 

Tofa Abubuwa Suna Ta Faruwa Inda A Baya Jaruma Nafisa Abdullahi Tayi Wata Magana Akan Iyayen Yara Su Daina Haifar Ayers Barkatai Su Daina Tura Yara zuwa Almajiranci Inda Akai Ta Fafa Tawa Da Jaruman Kamar Haka

Anata Zagin Nafisa Abdullahi

Game da batun Nafisa Abdullahi da masu zaginta kan maganar da tayi jiya kan Almajirai jarumar ta sake maida martanir hoyangnin abin abun yayi yawa ta zama cikin kanun labaran dadama dagashafukan sada zumunta da kafofin yada labarai Game da wannan makala dai mati akasari Ar'umma sun fi bawa Nafisat Abdullahi goyon baya domin kamar yadda na fada ne a videon da ya gabata wannan lamari na turo yara almajira ta yana matukar ciwa mutangkuwe akar ya kuma an dade na maganganu da fafutukar ganin an shawo kan wannan matsala

Yin Hakan Ya Ja Cece Kuce Inda Akayi Ta Maganar Hakan sai Kuma Gashi Ya KaTsam Munyi Naziru Sarkin Waka Yayi Magana A Kan Hakan Inda Yanzu Abun Ya Kara Daukar Wuta Ya Kara Saka Hatsaniya A Social Media inda Yake Cewa . Idan Kana Neman 'Yayan Da Iyayensu Suka Kasa Kula Dasu, To Ka Taho Masana'antar Fim. 

Read Also: What Nafisa Abdullahi Said About The Labarina Season 5 and 6

READ ALSO: NAFISA ABDULLAHI BOUGHT A CAR WORTH 40M

Rigima Naziru Sarkin Waka Da Nafisa Abdullahi

Wanda Dama Ana Zaton Da Yar Tsama A atsakanin Su Tunda Tace Ta Daina Yin Film Dinsu Mai Suna Labarina Wasu Suna Ganin Cewa Maganar Naziru Tayi Nasabi Da Rugimar Dake Tsakanin Su Wasu Na Gani Kuma Ba Haka Bane

Me za ku ce?

 Read Also: Ado Gwanja latest Updates

 Read Also: Latest Kannywood News About Ado Gwanja

1 comment