Turkashi Dan Sadau Ya Fara Taro Mach Da Yan Tik Tok Akan Sheik Nuru Khalid Hmm Kagafa Tun Aduniya Ke Nan Ina Kuma A An Je Lahira Jarum...
Turkashi Dan Sadau Ya Fara Taro Mach Da Yan Tik Tok Akan Sheik Nuru Khalid Hmm Kagafa Tun Aduniya Ke Nan Ina Kuma A An Je Lahira
Jaruman Tik Tok Sunma Sunce Yan Nigeria Ne baza A Barsu A Bayaba Kuma Suma Sunda Yanci Akan Duk Abinda Akeyi A Nigeria Sai Dai Kamar Wannan Shine Karo Na Farko Da Mukaga Jaruman Tik Tok Din Sun Saka Baki A Irin Cikin Abun Daya Shafi Siyasa Koda Yake Suma Suna Ikirarin Cewa Sunada Hakki Akan Kasar,Jaruman Dai Sunyi Nuni Ne Ga Shuwagabannin Da Suka Cire Nura Khalil Din Dinin Kuwa Munga Suna Nuna Bacin Ransu Akan Cire Nura Khalil Din Da Sukayi
To Muna Dai Ganin Yadda Ake Toya Wainar Tunda Dai An Sani Cewa Yan Tik Tok Suna Da Bakar Lamba Ko Kuma An Goga Musu Bakin Fenti A Kasar Nigeria Domin Kuwa Anyi Ittifaki Cewa Yawancinsu Yan Tik Tok Din Narasa Kunya neDon Haka Muke Ganin Kafin Abun Ya Kai Ga Zage Zage Yakamata Yan Siyasar Mu Tare Da Manyan Arewa Su Gyara Kafin Abin Ya Taazzara Domin Gaba Ake Gudu Ba Baya Ba Yakamata A Gyara Gaskiyar Zance Kenan
Domin Kuwa Ku Saurari Kalaman Jaruman Tik Tok Din Kuji Daga Bakinsu
No comments