Turkashi Wata Maganar Ta Sake Bullowa Akan Rigimar Nafisa Abdullahi Akan Ashe Kashi 99% Ba Yaran Dake Sace Sace Ake Cewa Almajirai Ashe ...
Turkashi Wata Maganar Ta Sake Bullowa Akan Rigimar Nafisa Abdullahi Akan Ashe Kashi 99% Ba Yaran Dake Sace Sace Ake Cewa Almajirai Ashe Yaran Gida Ne Wanda Ka Gaban Iyayensu
Nafisa Abdullahi Har yanzu dai anta ci gaba da cece kuce tin bayan maganar da jaruma Nafisa Abdullahi tayi inda ta bayyana cewa Bai kamata ace mutane sunata haihuwar yayanda bazasu iya Kulawa dasu ba. Wannan magana dai datayi tabar baya da kura inda mutane da dama suketa martani akan wannan batu nata hakan yasa Mawaki naziru sarkin waka shima ya fito yayi nasa Martanin inda ya bayyana cewa ai indai har kana neman Yaran da aka haifa kuma aka kasa kulawa dasu to ka taho Masana'antar fim. Tun dai faruwar wannan abune kafafen sada zumunta kowa ya dauka akaita yada wannan batu inda mutane suke ganin maganar jaruma
Nafisat Abdullahi bata dace ba domin hakan datayi kamar tana Kalubalentar Almajiranci ne. A yayinda wasu kuma suke ganin maganar jarumar gaskiya ce kawai dai naziru sarkin waka ya fake da wannan batu nata ne kasancewar tun baya dama akwai yar tsama Tsakanin sU na batun shirin sU na Labarina data fice daga ciki.
Read Also: Ado Gwanja Latest On Warr Song
Read Also: Ado Gwanja Latest On Girgiza Song
Inda ATP Hausa Suka Wallafa Suka Ce Ku lura da kyau, kaso 99 na yaran dake shaye -shaye da sace-sacea unguwanninku yayan dake gaban iyayensu ne ba Almajirai bane, Idan baku sani ba Alkur'anin da suke rubutawa da karantawa shike kare su Su Daga lalacewa duk da halin da suke ciki. Yan Boko akida ne kawai suka cika duniya da farfagandar batanci ga almajirai, domin su dishashe hasken Musulunci da karantarwar Manzon Allah,
Daga: Wakilin Almajiran Najeriya, Abba mai
Hula,
READ ALSO: NEXT SAIRA MOVIE UPCOMING SERIES
No comments