Page Nav

HIDE

Grid

GRID_STYLE

Asalin Audion Din Da Wadda Tayi Batanci Ya Fita

 Asalin Audion Din Da Wadda Tayi Batanci Ya Fita A Yanzu Yanzu Audio Yarinyar Da Tayi Batanci Ga Annabi Ya Fi Ina Duk Waji Musulmai Mai ...

 Asalin Audion Din Da Wadda Tayi Batanci Ya Fita

A Yanzu Yanzu Audio Yarinyar Da Tayi Batanci Ga Annabi Ya Fi Ina Duk Waji Musulmai Mai Kishin Addini Sai Yayi Ala Wadai Da Abinda Tayi Saboda Gaba Daya Abun Babu Dadin Sauraro Wallahi Sai Dai Kuma Tun Dama Tun Jiya An Aika Ta Lahira Sai Da Kuma Allah Yayi Mata Hukunci Sa Dai Dai Da Abinda Tayi Kuma

Deborah killing

A ina A Jiya Wani Tsohon Danata Wato Sanayq Shehu Sani

Yayi Magana Akan Wai Baayi Dai Dai Ba Kashe Deborah inda Yaje Cewa

Muna Allah Wadai Ga Wa ’Yanda Suka Kashe Deborah Wacce Ta Zagi Annabi Muhammad SAW A Sokoto, Ya Kamata A Gaggauta Daukan Mataki Akan Su ~ Cewar Sanata Shehu Sani

Tsohon sanatan Kaduna ta tsakiya kuma dan takarar Gwamnan jihar a karkashin jam'iyyar PDP Sanata Shehu Sani yayi Allah wadai da kisan Deborah Yakubu wacce tayi kalaman batanci ga Annabi Muhammadu S.A.W.

Sanatan ya bayyana Hakan ne a shafinsa na Twitter inda yake cewa kisan da aka yiwa Deborah dalibar kwalejin ilimi ta Shehu Shagari Sokoto abu ne da bai dace ba kuma babu shakka kuma babu hankali kuma ina yin Allah wadai da zargin da ake yi mata, ya kamata hukumomin tsaron jihar Sokoto su binciki lamarin tare da bin ka’idojin doka don a hukunta wa 'yanda suka yi wannan danyen aikin Inji Sanatan.

                     

 

No comments