Page Nav

HIDE

Grid

GRID_STYLE

Tohfa Adam A Zango Ya Gamu Da Gabansa Inda Murja Yar Tik Tok Tayi Masa Wanikin Babban Bargo

  Tohfa Adam A Zango Ya Gamu Da Gabansa Inda Murja Yar Tik Tok Tayi Masa Wanikin Babban Bargo A daren jiya murja Ihrahim Wannan fitacciy...

 

Tohfa Adam A Zango Ya Gamu Da Gabansa Inda Murja Yar Tik Tok Tayi Masa Wanikin Babban Bargo

A daren jiya murja Ihrahim Wannan fitacciyar yar tiktok din ta wallafa wani hoton ta a shafin ta na tiktok ganmi da wani rubutu akan hoton da ke cewa Dan allah kar kuyi barci kujirani zuwa dare mawakan hipop sun shiga harkata nima yar wiwi ce irin ku k ina da labari akan wan da $uka tabani kuma sun awa wan da baruwan su kunsan dan wiwi ai sai dan wiwi ne zai iya bi da shi bari kaina nima ya dau chaji mu fafata kujirani zuwa biyun dare yanzu barci zan lai kuwa bayan wasu awanni Murja ta fito cikin

bacin rai tayi ta sakin magangnu inda ta kwashe kusan mintuna goma sha waniabu tana zuba Tance 3 gajerun video masu tsawon mintuna uku-uku inda a cikin jawabin nata teke maganar wani mawaki da yayiwa yan tiktokwaka kananan yara suna saka hotunan ta a wakar

lai kuwa bayan wasu awanni Murja ta fito cikin eebacin rai tayi ta sakin magangnu inda ta kwashe kusan mintuna goma sha wani abu tana zuba zancc a gajerun video miasu tsawon mintuna uku-uku inda a cikin jawabin nata iake maganar wani mawaki da yayiwa yan tiktok waka kananan yara suna saka hotunan ta a wakar

Cikin videon ta bayyana omawakin da jarumi ne da daukáka ta sake shi yake neman suna a karo na biyu kana ta bayyana shi da babbane shi amma ya yada girman shi ya taba na kasa dashi kuma harkar social medea duka ake kowa fitajr shi yake dubawa da su yan tiktok din da mawakan duk kanwar ja ce inds ta bada misali da wasu wakokin da akyida suke bata tarbiyya inda bada misali da ingalio da kuma kankana da wasu daga wakokin mawakan gambara classig da daj Ab ikin dai videon murja ta bayyana tunda take videon ta a tiktok bata taba cewa its tarbiyya take koyarwa ba dan nishadi kawai take abun ta tunda tasan ba

yara ne ke hawa tiktok ba a cewar ta da aka sa wakar ta a gidan tv har kuka tayi saboda ta san anan yara zasu gani tunda akwai tv agidajen mutane ta kuma.bayyana kowa da kashi a gindin sa in yar tone tone za'ayi shi kansa mawakin da yayi wakar akwai wakoki sa dama na bata tarbiyya da sauran maganganu dá ta dinga zubowa cikin karadi kamar an kunna radio ikin dai videon murja ta bayyana tunda take videon

Adam A Zango,murja tik tok

ta a tiktok bata taba cewa its tarbiyya take koyarwa ba dan nishadi kawai take abun ta tunda tasan ba yara ne ke hawa tiktok ba a cewar ta da aka sa wakar ta a gidan tv har kuka tayi saboda ta saa anan yara zasu gani tunda akwai tv agidajen mutane ta kuma.bayyana kowa da kashi a gindin sa in yar tone tone za'ayi shi kansa mawakin da yayi wakar akwai wakoki sa dama na bata tarbiyya da sauran maganganu dá ta dinga zubowa cikin karadi kamar an kunna radio Sai dai wasu daga mabiyan ta sunyi ta tambayar ta da wa take ko wa ya tabo ta inda wasu daga ciki Suke bayyana da Adam A Zango take domin yayi wata waka mai suna Allah gyara inda cikin wani baiti yake magana a ka yan tiktok inda wasu yan tiktok din suka yaako baitin suna hadawa da hotunan masu fidda tsoraici da shiririta a tiktok din ciki kuma harda murian koda dai murja bata kama sunan Adam A Zangon ba amma.kamar yadda ta fada babban jarumi ne kuma mawaki a rubutun ta kuma tace dan hiphop wannan kwatance ya fi suffatuwa da Adam A Zango domin shine kadai madaukaki kuma mawakin da ke wakar hiphop wanda kumaakai afashi yayi wakar da ta shafi yan tiktok ga dai jawabin da Murjan tayi


                          

 

No comments