Ado Gwanja Yasha Duka Akan Wakar Warr Anan kuma wakar Ado gwanja ta warr ce ta taso da wani tsohon zance da ya wuce na batun dukan da ...
Ado Gwanja Yasha Duka Akan Wakar Warr
Anan kuma wakar Ado gwanja ta warr ce ta taso da wani tsohon zance da ya wuce na batun dukan da aka yiwa Ado gwanja a ka kumbura masa goshi inda acikin waBayancake Wani baiti da yake cewa kafin a sansu ai sunci kashin uban su
Gwanayen kwakwkwafi yan Facebook sun lalubo inda baitin nasa Na Ado Gwanja ya dace wato inda aka ci kashin uban inda suke wallafa hoton gwanjan wato ado gwanja da kululu a fuska kuma suka rubuta baitin wakar wanda ganin wannan yasa wasu da basu san me ya faru ba ke tambayar me ya same shi domin wasu na
Ado Gwanja Warr
Wakar Ado Gwanja tsammanin a kwanannan yagamunds wannan tsautsayi
Zuma Times Hausa Jun 9, 2017 8
Mawaki Ado Gwanja Ya Sha Duka A Hannun
Jami'an "Yan Sanda Na Kano
Daga Habu Dan Sarki
Bayanin Ado Gwanja Daga Zuma Times Akan Wakar Warr
Fitaccen mai wasan barkwancin nan kuma mawakin Hausa wanda aka fi sani da Ado Gwanja ya sha kashi a hannun wasu fusatattun jami'an 'yan sanda dake aiki tare da caji ofis na Yan Akwa dake cikin birnin Kano, inda ya je domin belin wani yaron sa da aka kama. Rahotanni sun bayyana cewa, lamarin ya faru ne sanadiyyar hayaniyar da ta kaure tsakanin
Gwanja da yan sandan bayan da suka nemi ya biya naira dubu 10 domin belin yaron nasa, inda shi kuma mawakin ya kafe kan ba zai bayar ba, domin kuwa ya san beli kyauta ne.
You Can Also Read About More Ado Gwanja
Click Here: The Story Of Ado Gwanja Ex Wife Mainuna Ado Gwanja Wife
Click Here:Yadda Maimuna Ado Gwanja Matar Ado Gwanja Ta Kasance Da Ado Gwanja
Ado Gwanja Warr
kuwa sai suka hada da shi suka lakada musu
dukan kawo wuka. Yanzu haka dai lamarin na gaban kwamishinan yan sanda na jihar Kano, yayin da ake tsare da dan sandan da ya haifar da wannan danyen aiki a hedkwatar 'yan sanda dake Shahuci.
Video Yadda Akayiwa Ado Gwanja
ADO GWANJA
No comments