Hannatu Bashir Ta Kare Manta Daga Kazafin Matan Kannywood Masu cewa yan film bazasu shiga aljannaba ai mukulun wuta da na aljanna ba a h...
Hannatu Bashir Ta Kare Manta Daga Kazafin Matan Kannywood
Masu cewa yan film bazasu shiga aljannaba ai mukulun wuta da na aljanna ba a hannushi yake ba me zaisa nadamu cewar hannatu bashir Bayan shira da gidan jaridar film magazine sukayi da jarumar hannatu bashir sunyi mata tanbayoyi da dama amma tambayar da tafi daukar hankali shine inda take cewa yawancin abunda naziru sarkin waka yafada ba gaskiya bane inda gidan jaridar suka\ kauda baki suka tambayeta cewa /shin bakya ganin cewa'shi dan ciki ne yasan duk wasu abubuwa dasuke faruwa
Ana cikin haka bayan kwana biyu zuwa uku haka sai gidan jaridar bbc hausa sukai shira da ita don sunji shirar ta jarumar ta dau hankula bara musa maku shirar da bbc hausa
Sukai da ita Bayan gidan jaridar film magazine sunyi shira da ita
Video Labarin Hannatu Bashir
No comments