Rashida Mai Sa a Tayi Zazzafan Martani Ga Masu Zagin Rarará kan sakagasar Tiníbu Biyo bayan saka gasar da Rarara yayi a kan wakar tall...
Rashida Mai Sa a Tayi Zazzafan Martani Ga Masu Zagin Rarará kan sakagasar Tiníbu
Biyo bayan saka gasar da Rarara yayi a kan wakar tallata Dan takarar shugabancin kasa a jam'iyyar Apc wato Bola Ahmad Tinibu yayi ta samu martani da chachchaka Daga wajen masu biy biyar rasa takafafen sada zumuntar.
1M a kan wannan waka wasu a rubuce wasu a sakon video Mufeeda Rasheed tayi zargin mawakin neman kudi kawai yake so daga Hannun matasa ba dan kishin arewa yake saka gasarba wanda ta bada misali da irin gasar da ya sa a baya inda tawallafa hakan ashafin bata na SInstagram cewa
mufeeda rasheed1 Tun lokacin da masu girma Delegates suka zabi Tinibu a matsayin dan takarar shugaban Kasa karkashin jamîyyar APC, naga wani mawaki ya fito yayi cashing in, ba laifi bane yayiwa duk wanda zai yiwa waka ya samu kudi ko ya goyawa duk dan takarar da ransa yake so baya.
Amma wani abin ban mamaki Rarara shine ya fito ya saka gasar waka kamar yadda ya taba yi a baya, inda yasa Idon matasa ya rufe babu abin da suke so sai fatanganin sunci motoci da wayoyin zamani
Tambayata anan itace shin wannan mawaki taimakawa matasa yake ko kawai yana amfani da sune wajan neman kudinsa?
Tambayata anan itace shin wannan mawaki
taimakawa matasa yake ko kawai yana amfani da sune wajen neman kudinsa?
Idan ma yana taimaka a tsakanin abokan sana'arsane dayake basu mota.
Shin yan arewa sun manta da irin Wahala da talauci da rashin tsaro da yake adda bar
yan arewa? Ko kun manta da komai nasan bazaku taba mantawa da DODAR TA TABBATABA?
Talways came in peace
Your's faithful yarkasa I
Me abun mamaki
RARA YAYI WAKAR JAGABA
Rarara banama da wata wakar kasake zuwa
To wallahi bazaka sake tsomamu aruwa ba eheee Anan kam bamu tare Dan Kai kace muyi buhari zamu Sha jar Miya Kuma har yanzu shuru bawani labari Yanzu Kuma so kake muzabi mutumin da kotutar jam iya yagagara rikewa saida aka rikemai Wannan.
wani babi matashin ya bude na batun Auren jarumar wanda ba kowa né yasan tayi aure ba a kwanakin baya shafin mujallar film sun tayi jarumar murnar auren ta ámma kuma batun bai yadu a
shafukan sada zumunta ba kana ita ma bata waniyi shagali ko ta bayyana auren nata ba haka zalika bata daina wasu abubuwa da ta saba a shafukan taba wannan yasa yasa tayi auren sai da Tahansy ya fito yana mata martani Allah ya kuyauta
taima Masa shine kakeso muzaba Allah kiyaye baza aiyuyin tinubu ba kawai kucanza Dan takara sanan Zamu bi inmunga ya cancanta.
Rarara Bana Fah Bazaka iya sayan Zuciyar
Talakawa Da Waka Bah, Dan Naga Alama
Kamar Wakar maimaici zakayi, Anjima Kadan Zakaji Yayi Wakar, Tinubu Ya Sauka Da Kwari, Toh Talakawa Sun Tara Duwatsu Lodo Lodo, Suna Jiranku zuwa Campaign, Gwanda Kunemi Hulan Kwanu, mudai Waziri Kawai 2023.
daga dandalin tiktok kuwa inda aka saka gasar nanNe ya fisamun chachchaka wasu nazagi da maganganu marasa dadi yayin da wasu ke ta rububin shiga gasar dan ganin sun samu tagomashin da ya saka na motoci da wayoyi wasu ko har da waka da videon mai sana'a da yayi daidai dayayi video da yayi akan Yan siyasa akan Yan siyasarmu Marasa kishin kasarmu.
X
No comments