Page Nav

HIDE

Grid

GRID_STYLE

Ina kuke Masu Neman Matan Media, wannan darasi ne Gareku

  Ina kuke Masu Neman Matan Media, wannan darasi ne Gareku Wani labari da ya karade dandalin Facebook a wunin yau shine na yadda dubun wan...

 

Ina kuke Masu Neman Matan Media, wannan darasi ne Gareku

Wani labari da ya karade dandalin Facebook a wunin yau shine na yadda dubun wani damfara mai suna Musa L Maje dake amfani da shafin Facebook mai suna Zahra Mansakton@ida aka yimasa kofar rago ya fada komar yan sanda)

Yadda ake yada labarin shine Matashin mai suna Musa L Maje yana amfani ne da sunan Zahra Mansur wadda ake zargin budurwar sa ce kuma bakin su daya inda tana amfani da shafin shima yana yi inda suke amfani da shafin wajen damfarar wanda ya fada komar su suna karbar kudade idan

Badakalar Musa L Maje Da Zahah Mansur Ta Damfara Akafar Facebook Anbankado Hotuna Muhimman Mutane

ko har suka samu video ko hotunan tsiraicin mutum mace ko namiji to sun dinga tatsar sa kenan suna karbe masa kugrikda btiaanar zasu yada hotunan a media \n Bada iya shafin Zahra Mansur din Musa ke amfani ba yana amfani da nashi shafin ma mai suna Musa L Maje wajen yaudarar mata shi kuma Zahra Mansur wajen yaudarar maza asirin sa ya tonu ne bayan da wani yagalhdeof lata a wayar Musan inda va sanar da wacce videon ta ke wayar musan

Wanda take ankalin ta ya tashi duk da videon ba na tsiraici bane sosai gashin ta ne kawai a waje inda ta tuntubi wani lauya kuma mai faftukar kare hakkin dan Adam mai suna Mb Buhari inda suka yi masa kofar rago tare da jami'an tsaro aka kama shi inda aka sa ta kira shigakama idata zo kano tana so Su hadu a rubuce rubucen da ake kan batun an bayyana Zahra kanyi live video ma'ana daukar kai tsaye da shafin wanda wannan wani tabbaci ne na tana

Badakalar Musa L Maje Da Zahah Mansur

tasarrufi da shafin kana wasu sun bayyana yawan tsokacin ta a bbe hausa har gayyatar ta bbc hausa sunyi a wani shirigsuindtai a bocin dandalin mai Suna Ahmad nalgudu va wallafa A cikin watan Azumin nan da ya gabata fa na ji BBC Hausa sun kira Zahra Mansur din nan sun yi hira da ita a shirin su na Yadda Aka Yi Buda Bak. Domin ta na daga cikin masu yawan comments (sharhi) a kusan duk wallafar da BBC su ka yi. Kuma ta nan ta ja hankalin mutane tare da tara duka mabiya (followers) fiye da dubu 32 din nan.

Musa L Maje Da Zahah Mansur

Wai wace Zahra Mansur din ku ka kira amatsayin mai bibiyar ku a lokacin Azumi ne kam? Don dai na ji ta, ta na bayanin abun da ta yi buda baki da shi. A matsayin ta na makwafciya, yar Maitama, unguwar da ofishin BBC ya ke a Abuja, daga abubuwan da ta kirga da ta yi buda baki da shi, ka san lallai yar Abujar ce. Sai dai mun duba shafin Bbc hausa bamu iya binciko videon da Ahmad din ke magana akai ba ayayinda ita kuma Zahran a wani video da ta wallafa a dandalin tiktok ta bayyana bata da alaka da Musa kawai hotunan taahedadklaana wannan damfara bata san komai a kai ba Sai dai tambayoyi da dama sun biyo bayan wannan video na ta inda wasu ke cewa in bata da alaka da musa ta ina yake samun sabbin hotunan ta taya ake take live da shafin suma duk abu ne da zai yiwu in tana da shafi na Instagram gram ya dinga kwafowa yana kawowa Facebsanidrijistar layi.da sunan ta da kuma account din banki fa duka da sunan ta? Kawo iyanzu dai ana ci gaba da bincike kan lamarin da fatan Allah ya {siekisa Kaila na gari dá mugu ameen


          

No comments