Page Nav

HIDE

Grid

GRID_STYLE

“Dan Nanaye Ya Mutu Nura Mustapha Waye Amma Duk An Bi An Damu Sai Ka Ce Wani Mutumin Kirki Ne Ya Mutu”

  “Dan Nanaye Ya Mutu  Nura Mustapha Waye  Amma Duk An Bi An Damu Sai Ka Ce Wani Mutumin Kirki Ne Ya Mutu”  Ra'ayin Jamilu Al-Hassan Har...

 “Dan Nanaye Ya Mutu Nura Mustapha Waye Amma Duk An Bi An Damu Sai Ka Ce Wani Mutumin Kirki Ne Ya Mutu” 

Ra'ayin Jamilu Al-Hassan Haruna

 Nura Mustapha Waye Wannan shi zai nuna maka irin yadda jahilci ya yi mana katutu. Ku da za ku yi murna ɓarnar da yake yaɗawa ta tsaya amma abun haushi har da masu addini suke yayata al'amarin mutuwarshi. Kawai kubroƙa masa gafara a can gefe tsakaninku daga ku sai Allah. Ɓarnar da yake yaɗawa ta tsaya sai mu taya juna murna”, cewarsa.

 Nura Mustapha Waye

MAJIYA: Muryoyi #kannadaactress


No comments