Ali nuhu Ya Bawa Fatima 2M Yanzu Yanzu Fatima ce matasniya wacca aka yanke mata kafa sa kamakon bigeta da abokan karatunta sukayi arana...
Ali nuhu Ya Bawa Fatima 2M Yanzu Yanzu
Fatima ce matasniya wacca aka yanke mata kafa sa kamakon bigeta da abokan karatunta sukayi aranar Jarabawar su taka wanda lamarin yazama abin tausayawa azaman kotun da akayi a wanna satin wani bidiya yadauki hankula da ma'abota shafukan Sada zumuunta suka fara wallafa wa akan anaso ayi abinda ba'aso kunsan dai lamarin kasar nan tamu indai kanada kudi to komai ma zakayi kasha wanda hakan yasa ake zaton za ayi magudi a shari'ar fatima sabida wanda yakade fatima sunada kudi wanda koda ana shari ar Aka hana mane ma labarai Halartar Wajan Shari ar
Anan kuma wani labari ne daya karade shafukan sada zumunta akan cewar Jarumi ali nuhu yabada tallafin kudi har million 2 ga fatima wacca iftila i yafada mata a ranar candynsu
Read Also: Latest Update About Facebook Lite
Read Also: Lufthansa Flight
Bayan samun Wanna labari dai zamu iya cewa tabbas jita jita ne dan munyi iya bincike musan dagaske ne jarumi Ali nuhu yabiya wanna kudin ko aa bayan nitsa bincike mukai Ta tuntubar makusanta fatima mungano wanna batu na tallafin naira million 2 bafa gaske bane munsami labarin daga dan uwan fatima inda ya tabbatar da wanna labarin babu gaskiya acikin sa ko ajiya munkawo maku batun shiek Ahmad guruntum inda yake jan hankalin masu yada irin wanna labarin akan su daina babu kyau hakan
No comments